AUREN JARI RIBACE

Zaune nake ina tunanin Wayewar Gari don nakasa Barci.... Tunani nata gitomin iri daban daban... Waishin dagaske akwai jindadi mai natsarwa ta duniya... Kwatsam sai jinayi wayata tana kara tare da baburation... Na kalla nagani ashema ba kira bane ... Sakone ta Whatsapp.....
Na dauka ciki rashin murmushi na kalla sai gani nayi sabon namba yana magana, na bude don karanta sakon kamar haka...
" Sannunki Kyakyawa" nayi tsaki nace wannan kuma wani lusarine da baida abinyi......
Ban kokara kallo ba sai na barshi a aje wayan....
Atamfa as Unique as Beautiful as You're


Gari na wayewa nayi wanka... Nayi aikin gida kamar yadda na saba na shirya don tafiya lectures a Jami'ar da nake zuwa... Mukayi karatu na farko... Fitowata keda wuya saiga kawata firdausi take cemin... Yar gwal kiladai tarkonki ya kama kurciya... Nace mata wani irin kurciya kuma... Ai ni yauma da kike ganina ba wani dadi nakeji ba ... Tacemin " cheer up dear, i got you covered, nayi murmushi... Muka tafi dakinta dake hostel muka ci abinci.. cikin hirar mu sai nake labanta mata abinda nagani da Dare ta whatsapp... Sai tace maiyasa baki amsa ba.... Nace kibari kawai kinsai abin sai da jan aji ... Ai bai kamata inyi magana kai tsaye ba batare da ya wahala ba... Tace to in abokin kasuwanci ne fah... Kinmanta ke yar kasuwace kina tallar kayanki a yanar gixo... Nace toh aida ba ta haka zai bullomin ba.... Jim kadan naga rana tayi ... Muka fito ta rakoni hanya na hau adaidaita don inkoma gida.....
Cikin keke akwai wani da ya zauna kusa dani sai zuromin ido yake tamkar mazuru... Na kauda kaina don ya isheni da kallo amman dai ta gefe inayi ina kallon wai wannan mai yake kallone a jikina... Sai na lura da suturata da yanayi kwalisar danayi ne ta ja hankalinsa..... Ni kaina sai nasake kallon jikina, nan na tabbatar da cewa gaskiya na wanku  don nan naga na kara tabbatarwa yadda dai suke fadi haka zancen yake.... Atamface jikina wacce ake yinta musamman don Larabawa irin na dubai.... Zakaji suna kiranta "Atamfa as Unique as Beautiful as You are"Naga ga agogon nan ya zauna. Na murmusa nace a araina wannan shi akecemasa "watches that tells your status".....Ga jaka na, Chain ne jikinsa abindai sai wanda ya gani. irin na  yan matan Dubai ne zakaji suna cemasa... "Pulses which speaks for You"...Nan nagane cewa tabbas wannan dole yakala....
Jim kadan muna tafiya sai yake cemin baiwar Allah ina wuni... Na dan bata rai sai na amsa lafiya lau... Ya cigaba da cewa baiwar Allah inbazaki damuba zanso na tambayeki... Wai irin wainnan kwalisan Nasan sai irin yan mata Larabawa suke yinsa musamman na dubai... Shi kokin zauna achan ne kika siyosu... Nacemasa A,a.... Yace kin gani nan Aure zanyi amman ina taso inyi order wainnan kayayyakin don isa a.. awkatuna na.. saidai abin yaci tira saboda tsadar dala daya tashi, kudin kawosu yayi tsada sosai.... 
Banyi jinkiri ba sai nake cemai Haba bawan Allah, bansanka ba ... Amman daga ganinka nasan kai bakone ... Don duk wanda yake zaune cikin garin nan kai harma daga wasu garuruwa babu wanda bai san  inda ake samun irin Kwalisar nan ba... Na maza da na mata... Cemin yayi ki labantamin don ayanxu haka ai cetona zakiyi.... Nayi gyaran murya nace masa bude kunnanka kaji......
A Garin nan namu ta Kaduna babu inda ake samun kwalliya daga Sama har kasa kama daga agogo, Leshi turare da Atamfofi... Shaddoji..Takalma masu zama akafa marasa nauyi ga kyau da jindadin tafiya, Gyalle, turarukan larabawa, kai harma da Dinkaku wainda sawa kawai zakayi/ zakiyi..... Truimphant Hotel Gallery..... Yace " Truimphant Hotels Gallery kuma" shiko wannan a ina yake.... Nace yananan A marafa daura da Jami'ar kaduna wato karamin gate.. wajen dakaga na fito...... Yayi ta godiya ga Allah... Nace masa kana shiga cikin Hotel reception din zakaga Gallery na kaya .... nan kwalisar take.... Baiyi jinkiriba yace min ya Gode.... Amman ga wata yar tambaya ya maganan Farashin kayansu... Nace masa bataba ganin kamfani mai Saukin kudin kaya irin Truimphant Gallery ba..... Yayi Murmushi tare da kwalla ihu.... Har sai danaji tsoro.... Nake cemasa lafiya kuwa .... Duk hankali yakoma kansa don jin wannan ihu dayayi...... Alamu sun nuna yaji dadin labarin nan don kawai jinayi yana asaukeni a nan ni komawa zanyi inje Truimphant Gallery.... Nacigaba da tunanin Abubuwa bayan saukan sa... Natuna cewa kawata firdausi take cemin kikulashi don jin maizai ce miki, wayeshi da kuma maiyazo. Wato wanda yamin magana a WhatsApp kenan... Mai keke sai tafiya yake har yakusa ya wuce unguwarmu kafin na sauka... Nashiga gida cikin gajiya... Sai gani nayi munyi baki na bata rai don nasan yanxu za a iya cemin an basu dukka abincin saidai ingirka wani.... Bamma tambaya ba sai na wuce kichin don dubawa, bude kulan danayi sai naga Tuwo, nan naji Raina ya dan bacci don Miyan bawanda nakeso bane... Bawai tuwon bane ya batamin rai... A,a miyan ne..... 
Nayi kamar inyi kuka Saiji nakeyi wayata tana kara ma,ana sakon WhatsApp yashigo kenan...... 
Naduba sai naga ashe mutumin nan ne yasake turomin da sako kamar haka
"Zinari lafiya baki amsani ba"
Nayi ajiyan numfashi tare da rubuta masa" lafiya lau"
Yace " Albishirinki"
Nace " Goro"
Sai yace...........    


Domin samun cikakken Labarin Sai katuro mana da inaso ta 
Email kamar haka: dehauworld@gmail.com..............
Kuyi comment a kasa don muji ra,ayoyinku... Mungode

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

GET ADMISSION INTO UNIVERSITY WITH LOW JAMB SCORE

My Secret Marketing with low Budget

ATAMFA (ANKARA)